Lyrics

Shaye-shaye Aje kayan maye Ku daina shaye-shaye Fresh emir Aje kayan maye Na daina shaye-shaye Na aje kayan maye Yanzu sai dai bin iyayye Ba mugayan kawaye Ba mugayan abokane Komai nake ina sane Gida nine ke cefane Saboda nayi hankali A da gidanmu babu wanda ke tani ma Ana yi mun kallon kamar mahaukaci ma Yanzu ba gani ba Nai fari nai kiba Ni ba da nata ba Yanzu na bari bai fi ba Ya kamata dan uwa ka daina shaye-shaye Ya kamata yar uwa ki aje kayan maye Mu daina shaye-shaye Mu aje kayan maye Mun daina shaye-shaye Mun aje kayan maye Toh menene ribar shaye shayen ma? Abun da yakan iya sa ka zagi mama Wallahi in baka fara ba kar ka soma In kuma har ka leko ne maza ka koma Wallahi ba a so ne kayi nadama Kokuma ka tsinci kanka komar hukuma Zan shirya walima A zo a ci ganima Tunda na riga da nayi yanci nima A da gidanmu babu wanda ke tani ma Ana yi mun kallon kamar mahaukaci ma Yanzu ba gani ba Nai fari nai kiba Ni ba da nata ba Yanzu na bari bai fi ba Ya kamata dan uwa ka daina shaye-shaye Ya kamata yar uwa ki aje kayan maye Ku daina shaye-shaye Mu aje kayan maye Mu daina shaye-shaye Mu aje kayan maye Mu daina shaye-shaye Mu aje kayan maye Is that mega producer On the big bang and bass
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out