Music Video

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Lilin Baba
Lilin Baba
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter

Lyrics

Aima ta fashe Ba karya bane Lilin Baba (North East Record) One top Ina mu? Ina mu? Su zo Ina mu? Ina mu? Su zo Ina ku? Ina ku? Su je Ina ku? Ina ku? Su je Indai rawa-rawa ne Salon rawa ne Shi nake dauka Indai rawa-rawa ne Salon rawa ne Shi nake dauka Tsari na kwalliya Mata sai su sa hoda Muke da kwangila Mu sai hula, mu sa shadda Zata fashe (eh-eh-eh) Lallai zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh) Ni nasan zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh-eh) Lallai zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh) Ni nasan zata fashe (mun gane) Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Ai muna tare Shiga ciki (eeh!) Fita waje (ooh!) Shiga ciki (eeh!) Fita waje (ooh!) Shiga ciki (eeh!) Fita waje (ooh!) Shiga ciki (eeh!) Fita waje (fita waje) Ga wando, ga riga Mai riga, ga wando Mai wando, ga riga Mai riga, ga wando Zata fashe (eh-eh-eh) Lallai zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh) Ni nasan zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh-eh) Lallai zata fashe (mun gane) Zata fashe (eh-eh) Ni nasan zata fashe (mun gane) Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Ai muna tare Ga munan tare Aima ta fashe (North East Record)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out