Lyrics

(Rub Master) (AD Music Studio) Ashe na kamu da so nayi nisa a ciki ban fargo ba Gidan sarauta soyayya tamu dake ba karya ba Ka boye zahiri, ka bayyana badili ba daidai ba Wagga sadaukarwar da kayi a garen ba tayi mini dadi ba Kin koya mini so, tun ran da na gan ki bazan manta ba Gidan sarauta ta, can zan kai ki mu tare yan mata Magana daga baki na, ni nasan ba tayi maka dadi ba Wannan kyautar, a gare ni ba zata zamo mai girma ba Dubi yanda mukayi sabo da kamar wuya a raba mu abin duba Zan cika alkawari idan har kai ne zaka zamo nawa Daure, daure Kanwata karda ki mance Dan'uwa nane shi Ba abinda bazan iya yi domin shi ba Abinda nake zato in samu gun ki masoyiya Idan kika ganni zaki sake fuska kiyi dariya Sabanin haka na riska ya kona mini zuciya Meye aibu na? Mai yasa kika ki ni? Ido bai hango ba Ina shaida ma ba son ka a zuciya ta Cusha ka akayi min, kuma babu wurin ka cikin ta Tuni na gina soyayya ta dashi har tayi tsiron ta Na tanadi soyayyar da za nayi maka idan mukayo aure Kimin alfarma Ki so kanina fiye dani Zai baki kulawa Da zata sa ki manta dani Na san shi kwararre ne, gogagge zai kada ni Nagode dan'uwa Albarka na tare da kai kaima Ban gane ba Uzuri na ba zaku duba ba Tausayi na ba zaku dauka ba Abinda nake so ba zana samu ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out