Top Songs By Hausa Trends
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
HausaTrends
Performer
COMPOSITION & LYRICS
HausaTrends
Composer
Lyrics
Farin masoyi na samu
Ya gama mini komai
(DJ SB on the beat)
Da ke kadai
Na fara soyayya
Da kece kadai
Na kulle soyayya
Na fara soyayya
Zan kule soyayya
Yayinda kai ya karkato
Dukanin yawo ke komawa
Abinci idan an dafo
Dole ne ayi kwashewa
Masoyiyata kin hadu
Kaunarki tasa na katu
A zuciya Son ki ya dadu
A Son ki ba zancen gudu
Dawisu kece wajen ado
Son ki nake daidai gwargwado
Dake nake yi dukan ado
Dana jiki na masoyiya
Na fara soyayya
Na kule soyayya
Kaine madubi na idona
Tunda ka zama zabi na
Farin ciki nata bayyana
Son ka matsayin jari na
A zuciya kayi sansani
Kaine a kullum nake gani
Ciki na samari kayi gwar jini
Kaine kowa yake gani
A kanka ni banda damuwa
Samunka yasani nutsuwa
Farin ciki nata hauhawa
Masoyi na tsarke shakuwa
Sarauniya ta
Kin dade a zuciya ta
Matsayin ki guna
Ya zarce su fahimta
A zuciyata gaki
Babu mai ganin ki
A chan ciki nasa ki
Babu hanun dazaya tabo ki
Kin sanyaya mini raina
Kin sa ina ji da kaina
In har dake a soyayya
Wallahi nagama warke
In dakai babu kishin ruwa
Samunka ni bani da damuwa
Kazo gareni sa'in da zuciya
Tayi dimuwa
Samunka ne akwai dalili
Ni dakai munyi misali
In nai rashin ka wazana dauka
Har ma yabani gata
Ke kadai
Na fara soyayya
Kece kadai
Zan kulle soyayya
SB on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com