Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Mubarak Abdulkareem
Songwriter
Lyrics
442
Arewa international
(Ovierivie)
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
Ko wani allazi da amanunsa
Ko wane dan adam da kaddararsa
Mun dau namu mu mun fahimta
Gidan kaso gidan makaranta ne
Ina da labari wasu da yawa
Sun bani mamaki
Ashe sona du abaki ne
Matsala da tazo suka share ni
Kowa yasan da sani
Duk zamu fitu kuma zamu fadi
Mun chanja rawa mun chanja kidi
Ta chanja gida ta kwance zaninta
Daraja aka daga wa 442
Ankama an kai kotu
An daure Allah ya kunce
Badan shi ba da nazauce
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
In kana dashi ne zaka ganu
In baka dashi kuma zaka banu
Amana nan tantabaru
Wasu ke mun koda bani gari
Kana kina ban damu ba
Menene bai faru ba?
Wai ance nace ban damu ba
Wani aiki anyi bisa kuskure
Tafiyan wani ai sai da tuntube
Ku ke jifan kuma na dake
Arewa da kanta wai ina take?
Ku gaya masa hanuna take
Take, take na dake, na dake
Take, take na dake, na dake
Tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Ansa tsoro na ma ya goshe
Rayuwa ba taban mamaki
Nakusa dakai shi ke tsafi
Yaga bayanka karka tashi
Sai ya faro, sai ya faro
Tinani na ya karu, ya karu
Masu sona kuma sun jimu
Sun jimu, munsha kuka
Wake sonmu?
Allah ne mai sonmu
Lyrics powered by www.musixmatch.com