Music Video

Allah ya biya (feat. Mr442)
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Ruwansama PJ
Ruwansama PJ
Songwriter

Lyrics

Kai yinshine Allah dai ya biya Kai Allah ya biya Ruwansama neh ah wannan kidan Allah ya biya (Ehhh) Manzo na ya biya (Haka haka) Kudi na sun sauka (Kai) Na ji alert Ah chikin banki na (Ehhh) Allah ya biya (Haka haka) Manzo na ya biya (Ehhh) Na ji alert Ah chikin banki na Toh kai Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya (Toh kai) Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Ah chikin banki na Kudi na dogo iroko Manta da yaran nan Ba shi da komai shi soko My money choke Like say i win loto Kina da dadi fah!... Baby na zan sha zobo Da kudi zan tsira!... Kudi na ya bi jikina!... Zan kai ki madina!... Fatima Basira Allah ya biya (Ya biya ya biya) Manzo na ya biya (Manzo na ya biya) Kudi na sun sauka (Kudi na sauka) Na ji alert (Na ji alert) Ah chikin banki na (Ah chikin banki na) Allah ya biya (Ya biya ya biya) Manzo na ya biya (Manzo na ya biya) Na ji alert (Na ji alert) Ah chikin banki na (Ah chikin banki na) Toh kai Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya (Toh kai) Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Kai in Allah ya biya Mata ni zan aura Ko watche da dakin ta Ke menene parashin ta Sadakin ta Kalan jikin ta Siisin gøld neh Dika na bata Yarinyan ta hadu fa Ga ta para Allah dai ya biya Ana yin sha'ani Ana yi shagali Telan ki ya miki dai dai ke Su cardi B Su na chan USA Allah ya biya (Ehhh) Manzo na ya biya (Haka haka) Kudi na sun sauka (Kai!...) Na ji alert Ah chikin banki na Allah ya biya Manzo na ya biya Na ji alert Ah chikin banki na Toh kai Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya (Toh kai) Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Allah ya biya ya biya ya biya ya biya ya biya Da kudi zan tsira!... Kudi na ya bi jikina!... Zan kai ki madina!... Fatima Basira
Writer(s): Paul Esedem Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out