Listen to Murna (feat. Ali Jita) by DON Adah

Murna (feat. Ali Jita)

DON Adah

Afro-Beat

13 Shazams

Lyrics

Yanmata ba karya, kin zama min confirm babe Yanmata ba karya, kin zama min confirm babe Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Ashe idan da amana, ruwa bazai ci gwani ba Sannan idan kin auna, dani dake mun saba Sabo turken wawa Karin maganar Hausawa Sabo turken wawa Karin maganar Hausawa Karki guje ni zama, in bake ban shirya ba Karki guje ni zama, in bake ban shirya ba Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Kika ce "rainbow in the way" Nace "ke kadai all the way" Together forever Daga yau har forever Yanmata ba karya, kin zama min confirm babe Yanmata ba karya, kin zama min confirm babe Oh oh oh oh oh ohh La-la-la-la-la-la Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Ku matsa ga bera ta zo Ga mai fadar ta zo Sahibata yau ta zo Yanmata sai dai kallo Zaman mu dake amana A gan mu cikin lumana Yanmata ke na nuna zana aure ki Kyale yan sha da shisha, kar su bata ki Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) Daga yau kin zama mata ta (sai murna muke) Daga yau kin zama mai daki (sai murna muke) (Don Adah)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out