Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
YK Designer
YK Designer
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yusuf Muhammad
Yusuf Muhammad
Songwriter

Lyrics

Anyaaa, Yk Hairat Abdullahi (Elelele) Ahmadu Delta ne (from Jigawa) Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne Kukan kurciya jawabi ne (kukan kurciya jawabi) Matan arewa ba muda ta cewa Mazajenmu ana ta kashewa Karatu nata lalacewa, wayyo Rayuwar yanzu yayi tsada Man fetur yayi tsada Abincin mu yayi tsada Wutan NEPA taki tsayawa, Allah gyara Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne Ahh, ahh, ahh, ahh, ahh Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne Hey, look Wai yaushe ne zamu ci gaba? Yaushe za'a bamu adalin shugaba? (Yaushe) Yaushe za'a zauna lafiya? Mai hankali ya gane grey head na tunkiya See, the story go change one day A better Nigeria is all I pray See the greatness is on the way While the sun shine will gon make hay (ahh) Mun dade da sumun 'yanci Amma ake bamu masu 'yan cin kudi Kare PVC, kar a baka kudi ka saida 'yanci (let's go) Sun cuce mu sun kwashe kudi Zabe yazo sunyo magudi Sun cucemu sun cucemu Sun cucemu sun cucemu Kukan kurciya jawabi ne (kukan kurciya jawabi) Kukan kurciya jawabi ne Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne (kukan kurciya jawabi) Ahh, ahh, ahh, ahh, ahh Kukan kurciya jawabi ne (jawabi) Kukan kurciya jawabi ne (kukan kurciya jawabi) Da zamu tuna tarihi da hadin kai ne muka sai 'yancinmu Damu da ku da 'ya'yanmu kakanni zaman lafiyanmu ya samu Kuzo mu daga murya (hey) Muyi kira ga shugabanninmu Don gaba su gyara, mu sa duk su share kukanmu Uwa daya uba dai ne (Nigeria) Mu hada kanmu dai-dai ne (serious, serious) Kama da wane tai wane (aha) Don kukan kurciya jawabi ne (Kukan kurciya jawabi)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out