Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Auta mg boy
Songwriter
Lyrics
A MG boy record
Soyayya ce
Yau ta hada mu
Mafarkin kauna
Shi ne sila (eh mana)
Ni bazan so ba
A tai a raba mu
Ina kishin ka
So ya saka ni cikin damuwa
Sakan sirrin kema
Zana aje shi
Wannin ka bazan kula ba
Can zan kada shi
Ina sanki
Kina so na
Mai farin jini
Ina sanki
Kina so na
Mai farin jini
Naji na gani kece mai farin jini
Ke na baiwa soyayya yar farin gida
Naji na gani kai ne wanda na gani
Kai na baiwa soyayya dan farin gida
(Fresh-Fresh)
(Isah Fresh)
Na fito da labari zo taho da alkhairi
Mai hali da tarbiya
(Isah Fresh-Fresh)
Zuciya tana kishi
Ta fara biyan bashi
Kar ki sata tai ni
(Isah Fresh-Fresh)
Da mai kama ake kota
Ke na so a cancanta
Na gane ki mai kunya (Fresh-Fresh)
A bani ke ki sha
Ki dole ne ki ban baki
Tunda dai ina sonki mai farin jini
(Fresh-Fresh)
(Isah Fresh)
So ne ya hada
Wa zaya hana?
Ni sanka nakeyi
Bana fitina
Zancen da nake maka
In zaka tuna
Ranar da nuke daki ka bara guna
Komai da na nufin Allah kar ka hana
Nazo da shiri yau karshen magana
Ka zama ido na
Toh zo kusa zauna
Isah fresh kai ne zabin rai na
(Fresh-Fresh)
(Isah Fresh)
Na soki kamar na kashe kai na
Ke daya tilo a cikin rai na
Yadda nake so kiji tausay' na
Kinji kalamai daga baki na
Ina sanka ashe masoyi na
Kullum sai kazo a mafarki na
Ka cire kunci daga kirji na
Cikin قلبي na
Kai ne zabi na
Ranar farko
Lyrics powered by www.musixmatch.com