Lyrics

Siyasan bana sai damu Siyasan bana sai damu 442 Kai Uba uban marayu (Uba uban marayu) Ga Uba uban marayu (Uba uban marayu) Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Ga adalin shugaba Uba uban marayu Kaduna munyi dace Bana namu mu zamuyi Yan Kaduna mun amince Wai Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa zakuyi? Uba Sani zamuyi Wai Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa zakuyi? Uba Sani zamuyi Shi yazo ya chan-chanta Ba wani gomna dazai mana Abunda zai mana Ilimi ya bamu kyauta Manoma a baku taki Matasa a baku aiki Wuta babu karan ta Kai, tsaro dari bisa dari Sabida rayuwan gari Mama kizo ki dangwala Baba kazo ka dangwala Matasa kuzo ku dangwala Kowa ma ya dangwala Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani amana Amanan El Rufa'i Aikin bana tayi dadi Matasa munji dadi Ya shunfida kwalta Titi kaman in kwanta Kaduna tayi tsaf-tsaf Aiki tai dai-dai Toh tun yanzun ku sani In Uba Sani ya hau Zai ida gyrawa Yan Giwa zasu samu kwanciyan hankali Ko'ina zai dauka Matasa sun shaida Matasa nata jira Kaji ka amsa kira Amanan Sardauna shugaban yakinka (APC taka ce) Tun kan kazo sanata (APC taka ce) Gashi kayo sanata (APC taka ce) Yanzu kazo gomna (APC taka ce) Kowa ma ya shaida (APC taka ce) Ko sunki ko sun so (APC taka ce) Babu cece kuce (APC taka ce) Ka taho ka daga tuta (APC taka ce) Yan Zaria sun shaida (APC taka ce) Yan Kajuru sun shaida (APC taka ce) Yan Giwa sun shaida (APC taka ce) Makarfi ta shida (APC taka ce) Yan Chikun sun shaida (APC taka ce) Kubau sun ta shaida (APC taka ce) Ikara ta shaida (APC taka ce) Ko ina sun shida (APC taka ce) Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Yan Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so Kaduna wa kuke so? Uba Sani muke so
Writer(s): Mubarak Abdulkareem Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out