Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Auta mg boy
Songwriter
Lyrics
Zaki uban maza
Zaki uban maza, hayya
Zaki, zaki uban maza
So ne ingiza ni
So ne ya rikita ni
So ne ya haukata ni
So ne ya firgita ni
So ne ya ciciba ni
Kuma sam bai wuce ya ke ba
Ke nake bidda
Kullum na jadada
Sirrin na bankada
So ne da ban zata ba
Komai dana nake fada, kanki baiyi kama da bako a so ba
Nazo da tawani na, mai kyan ado da duba
Batai kalla daku ba
Ba ai babu ni ba
Rana ta fito, tafin hanu bai tare ta
Rana ta fito, tafin hanu bai tare ta
Nine rikon maza
Mai ji da yan maza
Na furta so gareki, tillas ki soni kema
Ko jiki yayai gishewa
Mai ja dani ya suma
In sa shi yayai ta kirma
Uban daban garin nan nine kowa ya rike suna
Zaki, zaki uban maza, hayya
Zaki, Zaki uban maza
Kowa ya tabaki, zo ki gaya min
Indai a kanki ne ba'a iya min
Na sha aradu kanki na sha yasin
Akanki zana aika mutum yanzun
Ba tausayi a so in taba ki
Duk a garin ga babu mai kula ki
Dan an sani akanki ina horo
In rai ya bacci in tarwatsa taro
Ko mai gari da kanshi yana shakkar
Zaki uban maza, nine
Zaki uban maza
Ah toh kowa ya waste mana
Kai Kai na ma
Lyrics powered by www.musixmatch.com