Music Video

Sosamin Bayana
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Kbshow Bm
Kbshow Bm
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Kbshow Bm
Kbshow Bm
Composer

Lyrics

J mix got the sauce Ina kwana 'yan mata Kin sace zuciya ta Na yarda gareka nayo bauta Dan ke daya ce fata na 'Yan mata kina da abun fade Kaya na duka zan nade Nazo wurin ki mu zauna Ashe kece zuciya ke so 'yan mata, zuciya na so Ashe kece zuciya ke so 'yan mata, zuciya na so Wallahi ina so ('yan mata), zuciya naso ('yan mata) Har tai naso, ina so Ashe kece zuciya ke so Zo ki wanke ta da dan soso Murza min kunne na Sosa min baya na Kwantar da hankali na Kan son ki ban ja da baya Ashe kece zuciya ke so, kwantar da hankali na Kan sonki zan kara kaimi In kinfi kowa muni, guna kece kyakkyawa Da sonki nake yin kawa Masoyiyata kina da kyan kallo Masoyiyata juyani kaman kwallo Ke na baiwa tunani na Ke na bawa yarda ta Zo ki zamto mata ta ooo Uwa gun 'ya'yana Ashe kece zuciya ke so Zo ki wanke ta da dan soso Murza min kunne na Sosa min baya na Kwantar da hankali na Kan sonki banja da baya Ashe kece zuciya ke so Zo ki wanke ta da dan soso Murza min kunne na Sosa min baya na Kwantar da hankali na Kan sonki banja da baya Ashe kece zuciya ke so 'yan mata, zuciya na so Ashe kece zuciya ke so 'yan mata, zuciya na so Wallahi ina so, zuciya naso (J mix got the sauce) Har tai naso
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out