Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

Yarinyar ta min sata Hankalinta nake da bukata Kinga in bake ba, fada mini wa zan nunaaya mini wa zan nuna Ki bada ni ba, dan Allah kizo mu zauna Kinfi Ramatu kinfi Hadiza Kinfi Nafisa kinfi su Halima Kinfi Gabon, kinfi Atette Kinfi Nafisa kinfi su Washa Mata kece daya zakka don a dubu bakida damka Ni'imar Allah ta sauka anyi ruwa marka marka Ban gajiya da kallonki Tafi tafi ni zan biyo bayanki Ba wata mace dazata koreki Kinga ina kwana tinaninki Tunda da sanki na fara Soyayyarki na tara Ba mai mini dabara, ko waye-ee-ee-ee Yarinyar ta min sata Hankalinta nake da bukata Kinga in bake ba, gaya mini wa zan nuna Ki badan ni ba, dan Allah kizo mu zauna Kinfi Ramatu kinfi Hadiza Kinfi Nafisa kinfi su Halima Kinfi Gabon, kinfi Atette Kinfi Nafisa kinfi su Washa Ashe dai banda dabaru Karki barni na kwaru Ashe dai banda dabaru Karki barni na kwaru Ashe kin kore samarinki Dole nai damara don aurenki Yadda kikace za'ai hakan Ban barinki koda sakan So kike so karba dukan Ke nake so nima hakan Yarinyar ta min sata Hankalinta nake da bukata Kinga in bake ba, gaya mini wa zan nuna Ni badan ni ba, dan Allah kizo mu zauna Kinfi Ramatu kinfi Hadiza Kinfi Nafisa kinfi su Halima Kinfi Gabon, kinfi Atette Kinfi Nafisa kinfi su Washa Yarinyar ta min sata Hankalinta nake da bukata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out