Credits

COMPOSITION & LYRICS
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
Songwriter

Lyrics

Kida Okay Kasheepun kida Beat Amjad record Dani dake a duniyata zamu rayu ko da ba makota Idan na ce, "Ki zama matata karbi-karbi kar ya zama wauta" Kina ado da zamani Shin me kike so? Sanar dani Na tabbata a duniya nake Sanan idan zan tina rayuwa nake A koda yaushe tambaya nake Wanene ni? Wanene ni? Dake nake Nazo gabar da a dole yanzu in tsaya Idan da hali inta kara tambaya Dan yanayin da a yau ya mini mamaya Ya jiri wani lokacin hajijiya Ki ce, "Dani amsata kin sani" Domin kamar dake kadai mukai gini Na rayuwata kan na shiga razani In kin guje mini to wazai kula dani Ina tafe sako da lunguna Wani lokacin in leka koguna Don ke kadai nasani cikar muradina Don baki hakuri ma sai in tsuguna Kizo gareni don nasamu lafiya Sai kin kusanta zaki seta zuciya Sai kin kusanta dani ki seta zuciya In samu dama don na kara bibiya Domin a guna kin zamo zinariya Mai haskaka ni ta kara haska duniya Ga zahiri kece farar zuma Amma rabon da in ganki kinga anjima Ki a gaza duba ina suma Sai yaushe ne zan fita wanga kidima? Masoyiya komai dan ke nake Ki tausaya ki soni ji dake nake San-san jiki da jini da zuci naki ne Na baki duk tun kan kizo ki tambaya Midget mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out