Music Video

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Wayyo, abokiyar rayuwa Ke nake yabo, a kowane yanayi Wayyo, abokin rayuwa Kai nake yabo, a kowane yanayi Duba, duba soyayya ce Tasaka ni na lalace, bani zama a gari Ko bacci zanyi sai akance, babu wanda ya wuce jarabtar so sinadari Duhun da ke, a idanu ke zaki kau dashi Zafin dake a zuciya, ke zaki badda shi Komai ya faru dani, kaine ka ja mini Kama da makauniya dai, sonka ya ja mini Kazama dan jagora karda ka hakura, zo ka kula dani Sonka nake bida, koda cikin mota karda ka yadani Kishinka nake, kaunarka nake, nasoka zahiri Zan ga girmanka, sirrinka zani rufe ko dan watarana Dake zani zauna, yaki taho 'yar kasarmu 'ya tagari Bazan tsallake ba, inje wata kasa ba shige gari Kyakkyawar tarbiyya iyaye sun baki, baki da hadari Kullum a guna, Allahu ya bamu 'ya'yaye na gari Ina so ki ganni, bata kunya kanki nake nazari Muyi zaman lafiya cikin gida daya, in baki tan-tankwashi Ohoo Su hausawa, sun kware wurin furta kalami Su turawa, sun kware gurin bada mukami Larabawa kishi, amma zaka karu da ilimi Su kau yarbawa saboda so su baka takalmi Nai ilimi kala kala duniya Banyi gamo ba da dai-dai dani ba, sai yanzu kai nagani
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out