Similar Songs
Lyrics
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowa
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowo
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Allah mamallakina dadeni kaimi
In rika gwagwarmaya ba rikon makami
In tsallake turakun mai haka rami
Zaren mu mun warwaro
Sakar mu mun yunkuro
Allah mamallakina dadeni kaimi
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowa
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Zan dafa miya ta kauna inba masoyi
In dama fura ta kauna inba masoyi
Inyo ado na kauna gare ka zanyi
Zaren mu mun warwaro
Sakar mu mun yunkuro
Allah mamallakina dade ni kaimi
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowa
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Tushen aure iyaye suke hadawa
Domin in yayi dadi toh su akayi wa
Inko ya bace toh su yafi tabawa
Zaran mu mun warwaro
Sakar mu mun yunkuro
Allah mamallakina dade ni kaimi
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowo
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Warware zare, abawa da kyan bayani
Domin kadan ragewa wasu tunani
Domin zancenka na kara tausasani
Zaran mu mun warwaro
Sakar mu mun yunkuro
Allah mamallakina dade ni kaimi
Rana
Ta haska baiwa
Baiwa
Ta haska kowo
Rabbi ga zare na na saka ka bani baiwa
Baiwa ta saka arziki ga kowa
Lyrics powered by www.musixmatch.com