Lyrics

Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Ah deba kewa Tarairayan zuciyata Ahh deba kewa Tarairayan zuciyata Shin miye yake damunka Masoyi ni ina son ka Zama na aure muke minene hujjarka Kazo ka kaurace man ko zargi kake a ruhinka Koko yanzu baka sona maigida na agajin rai na So a so zani soyayya kinki lafazi na kauna Banda ja ko da jayayya ni da ke mu shuka kauna Sanya ni da so da soyayyar da nake a gun ki mai so na Shiyasa na kaurace kwana dakinki kinji hujjata Sallama mini sahibi, sallamanka nake bida Kar ki tayar da hankalinki kinji yaki masoyiya Ahh deba kewa Tarairaya zuciyata Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Tarairaya Wayyo miji na aurena wanda nake do yanzu ya barni Ya guje ni yaki man nuni nan na gane laifina Ka tuna fa ubangiji yace da akwai hakki na aure Haka zalika kanada hakki a hareni sahibin raina Kwantar da hankalinki ya mai so na ki daina yin kuka Ina nuna kyama a gunki ko yawan zargi Alwalin da nayi abaya a kanki shi nake tubka Ba wanda zaya mance har abada ki gane hujjata Ah deba kewa Tarairayan zuciyata Ahh deba kewa Tarairayan zuciyata
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out