Lyrics

Ta gara ni kaman kwallo (kamar kwallo) Ta tara mini yan kalo Ado Gwanja ne Don Ada Bata sanni da farko ba Bata fi ni da komai ba (komai ba) Ta gara ni kamar kwallo Na bita gidan su, ta taran yan kalo Ta sa yara suka jefe ni kamar kolo (zatan ta ban da mu ba) Yanzu ta dawo zata neme ni kamar dolo Ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata neme ni? Kalla Ga rayuwa, ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata neme ni? Kalla Ga rayuwa Duk nisan da nayo da gari sanadi nata zan koma Ina na bita da roko, dadi take ji kamar lemu Naso nasota, ta so ni, na bita garin su ta ban kpomo Da na bita garin su, sai ta ce "You be learner" Wai ni dan koyo (zatan ta ban da mu ba) Yanzu ta dawa zata neme ni kamar dolo Ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata neme ni? Kalla Ga rayuwa, ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata neme ni? Kalla Ga rayuwa Don Ada Ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata nime ni? Kalla Ga rayuwa, ta dawo zata rude ni, kalla Ga rayuwa, wayasan zata nime ni? Kalla Ga rayuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out