Lyrics

Nine naki jarumin mazaje In kika guje ni ina zani je Jarumin maza Jarumin maza Jarumin maza Kunnuwa na mai kuke ji ne Ban aminta ba yaudara ne Ka boye hali Idon ka ashe da kwalli Kana da bakin hali wanda ka boye mini Babu zato babu tsammani Rayuwar dana tsinci kaina ni Rabin jikina karki barni Bakin fenti akayo gare ni An saka na canza kamanni Kuma so ake ki barni Lokaci daya Dubun masoya Mun zama makiya Na gane shirin ka a kaina Ka gusar min da farin ciki na Kuma kayi nasara gani na Sai dai karka manta hakki na Na sani Allah bai bari na Da sannu wataran zaka bayyana Zaka shigo hannu Asiri zai toni Ka shiga ramin karya Zaya kure Mata ta karki zamo mai mantuwa Mun dade dake a aure munyi shakuwa Halayya ta kin sani tsoho ko sabuwa A tsakanina dake ba zancen cutarwa A sannu-sannu zaki gane Masoyin ki nine Jarumin maza ne Yakamata ki gane Banyi canjin hali na ba Wahala ba zata sanya ba Lokaci ba zaya kare ba Gaskiya zata fito Allahu kai nake roko Share hawaye na Zaluncin da akayi min kabi min hakki na Tun a duniya ka nuna min na gani da idona Farin ciki na ya dawo sanyi na raina Zato nake nayi dacen soyayyah mijina Ashe kai ko kina kake burin ka kaga baya na Allah na tare dani Shi zaya kare ni Da sannu zaka shigo hannu, a bi min hakki na Nine naki jarumin mazaje In kika guje ni ina zani je Jarumin maza Jarumin maza Jarumin maza Kunnuwa na mai kuke ji ne Ban aminta ba yaudara ne Ka boye hali Idon ka ashe da kwalli Kana da bakin hali wanda ka boye mini
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out