Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yakubu Muhammad
Yakubu Muhammad
Composer

Lyrics

Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Masu laleh da karatun makaranta Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Tashi haske ki fito Nike ba karkato Yau gini ya rikito kanki nine mato Gani nazo ka taho Saniya nada 'kaho Kariya saida kahon, sanka har busa 'kaho Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Inuwa naga ruwa Sannan in taka rawa Ran biki zamuyi hawa Lokacin baida nawa Sammako nai da wuri Nai ado na da yari Sanka yasani mari Ka cireni da wuri Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Taho mai natsuwa Karki banman tabuwa Dole akwai mutuwa wataran ki afuwa Naji zan ma afuwa Kwalliya nayi da rawa Sahibi mai natsuwa zuciya tai sukuwa Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Sahibi banda zama Ka sakankar da gaba Bani dakko rigima ran zama ban rigima Da fure mai 'kawa Burbiri mai yin yawa Kin fi dukkan su a kyau, fitila kinfi ruwa Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Kafi kowa a maza Ka taho marmaza So nakeyi ka azan bisanka nauyi nagaza Ke nakewa marari Mace mai alkairi Halinki yasa nazarin ki zamo mani 'bari Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Hakuri na da damo Sanka zan kinkimo Sanka ni nayi jiro hakuri nahi damo Sahiba baki makara Ra'ayi tsaga kara Na zamanto kadara son mu ba a makara Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta Jami'a cen naga gayu, a jami'a ga 'yan mata Sunyi laleh da karatun makaranta
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out