Lyrics

Eh nayi kukan zuci har na ido hawaye na zuba Gani tarko ya rikeni kafa ba'a fiddo ni ba Wallah kukan zuci ko na waje bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Gani a tarko ya rikeni kafa ina yawan fargaba Na shiga ban 'dauka ba nasan bata fiddani ba Ina a cikin matsala rayuwata in nai hangi gaba Gashi bayani na kowa naiwa bazaya kalle ni ba Wallah kukan zuci ko na waje bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Eh nashiga 'kuncin rayuwa sanadinsa abinci banso naci Nada bayani wazan samo inyiwa tsokaci Wane jirgi zan hau mai sauri tafiya yakai ga gaci Wagga 'diya wazai yadda bani na kashe ta ba Wallah kukan zuci ko na ido bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Meya faru kake tayin ikirarin ka shiga damuwa Kokwa mafarki kake buda ido sannan kasan natsuwa A sanadi na ne kaja gefe kaketa kururuwa Karka kasheni da baki gani da raina ni ban mutu na Wallah kukan zuci ko na ido bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Wallah kukan zuci ko na ido bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Um na rasa ni dakaina ayau naketa ta tsana Guda bani da dalin da bakin ma zan bayyana Kukana zanai na kare hakanan dole in dangana Banida laifi ko guda 'daya amma dole nai fargaba Wallah kukan zuci ko na ido bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Nai kuka mutuwar ki yanzu ina zanje na fada Banda abinda zan kare kaina sheda in na jadda da Tin karar mutane da wanga bayani zai zama kassada Duk ma wanda zan fadawa nasan bazaya aminta ba Wallah kukan zuci ko na waje bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Eh dadai ni ban gamsu cewa gaske na mutu ba Gashi inajinka da kunne na magana ba'a barni ba Motsi na yayi 'karewa in ba'a dada bani ba Allah ya sani ni sheda ce bakai ka kashe ni ba Wallah kukan zuci ko na ido bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba Eh nayi kukan zuci har na ido hawaye na zuba Gani tarko ya rikeni kafa ba'a fiddo ni ba Wallah kukan zuci ko na waje bugu bare kaishi ba Zuciya tana damuwa sanadin sa har take fargaba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out