Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Songwriter

Lyrics

Basaja Basaja Basaja Na baki nau sirrin ki ban naki Burin dake raina in aure ki Da zuciya daya babu basaja Na baka nau tunda kaban naka Burin dake raina in aure ka Da zuciya daya babu basaja Na baki nau, zo ki bani soyayyah Zan adana, ban barin ta kan hanya Gwagwarmaya kan son ki na shirya Dake nake so muyi tarayya In dake, zuci bana yin jinya In da kai, zuci bana yin jinya Na yarda ni da kai babu basaja Zancen da kayi shi na rike ya zam hujja A rayuwata ka zamo haja Zancen bakin ka ya zammin tamkar charger Su suke tsumani in fice cikin danger Ke sai ki sani in zamo kamar soja Naso in boye son ki na kasa Mai ya hana zan so kiban amsa Hakikanin son ki zuci yayi nisa Duk wanda ya ganki dole zai kyasa Ko don hakoran ki haske kamar tasa Zinariya kike a cikin mata Na baki nau sirrin ki ban naki Burin dake raina in aure ka Da zuciya daya babu basaja Jin naka wasa ne yanzu nawa zan fara Meye hali naki fadi sam kada ki kara Naga ne nufin ka so kake kayi mini dabara Ko ban fadi ba sun sani tunda suna lura Zancen ka koda yaushe in na saurara Shike sani in zamo cikin murna Sammako da nake a soyayyah nazo tun wuri Dole kayi nasara don na sanka da hanzari Na kasa motsawa tamkar kin sani da sasari A son ka nayi damara komai za'a ce min ban bari Gaskiyar soyayyah babu ta marmari Muyi da zuciya daya babu basaja Basaja Basaja Basaja
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out