Lyrics

Wai mun shiga yahoo Mun shiga yahoo Wai mun shiga yahoo Mun shiga yahoo Mr. Rabson ne Lodonboykiller (eh mana) Kana ji ko baba? (on the beat) Yaran nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Gayun nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Yaran nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Wai mun shiga yahoo (a'ah) (Sona ne fah) Wannan ita ce sana'ar da muke yi (ita ce sana'ar da muke yi) Wannan ita ce sana'ar da muke yi (ita ce sana'ar da muke yi) Kun ga kalar sana'ar da muke yi? Kai nunan sana'ar da kake yi (ah toh) Wannan ita ce sana'ar da muke yi Allah ne ya buda mana Allah ka kara buda mana Wannan ita ce sana'ar da muke yi (ita ce sana'ar da muke yi) Wannan ita ce sana'ar da muke yi (ita ce sana'ar da muke yi) Zaku ce mana mun shiga yahoo? (A'ah) Toh an shiga yahoo Yaran nan sun shiga yahoo (sun shiga yahoo) Gayun nan sun shiga yahoo (sun shiga yahoo) Yaran nan sun shiga yahoo (sun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Wai mun shiga yahoo (a'ah) Ka nema domin ka gyara Jiran na wani ne dan asara Yawan maida magana ne fitsara Londonboy ni fa bana gadara Ilahu ne ya tsaya min tabara Waka lokaci ne na yayi Muna nema kuma samu muke yi Kashe kudi muke yi suka ce muna yahoo Kashe Naira-Dollar sai kace taboo Zo ka zauna maza ga gu In ka biye min kuma zaka daku Naje siya sai na zaba Ga kudi tari wai a yahoo na karba (Ga kudi tari wai a yahoo na karba) Ba dama a ganka kana party sai a ce ma (ka shiga yahoo) In baka dasi ayi ta zagin ka in ka samu (ka shiga yahoo) Waka muke yi muna making Ba manager haka muke cooking Kadan-kadan muna tayin hitting Insha Allah we go make it (Insha Allah we go make it) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Wai mun shiga yahoo (a'ah) Yaran nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Gayun nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Yaran nan sun shiga yahoo (eh sun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Nema muke yi muna samu Suna ce mana mun shiga yahoo (mun shiga yahoo) Wai mun shiga yahoo (a'ah)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Get up to 2 months free of Apple Music
instagramSharePathic_arrow_out