Lyrics

Ehh karba-karba Ungo soyayyata Sai na duba kiyi hakuri ban shirya ba Eh soyyaya ce na sanya ka cikin raina Kuma ba yarda, kazamo jagorana Sanadin kauna, na chaja tinanina Auren sunnah, wai shine burina Kaunarka nake, daure amshi kalamina Ka amsa min ka yarda kana sona Soyayya ce, ni kashiga ruhina Ka shiga ruhina Karba karba Kin jeho ban cafke ba Sai na duba kiyi hakuri ban shirya ba Sai na duba Sai na duba Sai na duba-aa-ah Ehh karba karba Ingo soyayyata Sai na duba kiyi hakuri ban shirya ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out